Posts

Rashin Gata 106-110

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` "If you're alone, I'll be your shadow. If you want to cry, I'll be your shoulder. If you want a hug, I'll be your pillow. If you need to be happy, I'll be your smile... But anytime you need a friend, I'll just be me." THIS PAGE IS FOR YOU ZEEZEE YABOUR (Habeebty).. 106-110    B'ata fuska yayi yace "ya ina maku magana amma kun tsaya kuna kallo na? Kodan ba ni baneba cikin wannan halin?" Su abin ma dariya ya basu kallonshi Umma tayi ta d'aure fuska tace "ashe kasan darajan mutum kake wulak'anta Nana" b'ata fuska yayi yace "yanzu mi yakawo maganan  Nana dan Allah?.....

Rashin Gata 111-115

🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼 ```NAGARTA WRIYER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` This page is dedicated to our caring and Luvly mummys   *SDY JEEGAL, FEENAT JA'AFAR, MAMAN HANEEF, MARUBUTAN INA DA BURI*     & *SWEETHEART (MY CHERRY MIEMIE BEE) marubuciyar YGC*  may almighty Allah bless and reward them abundantly (Ameen)... ```FOUR STAR'S✨ NA ALFAHAREE DAKU``` 111-112    Tea ne da Dankali da Kwai sai k'amshi ketashi, "Allah sarki Umma sannu da aiki" Abinda Nana tace kenan murmushi tayi tace "yauwa Nana, Allah yasa abinci yayi miki dadi?" Haba Umma Yayi dadi sosai wallahi..     Sai da ta cika cikinta sosai, kana ta mik'e Umma bara naduba jikin Mummy to muje ko nima inason ta tashi taci abinci dan tun jiya rab...

Rashin Gata 116-120

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TAMBARIN* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *Xarah Bukar* *(Cute xarah)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *FEEDOH DEEDOH*      *(YAR FICIKA)* ```ZAINAB Y HUSAYN``` ``(AUTAR HAJIYA)``` 116-120 K'asa ya zauna wanwas dafe da kansa yana zubda hawaye, wani irin k'una da rad'adi zuciyar sa ke masa tamkar an tsikaramai mitsilla, ganin ba mafita yasa ya mike adaddafe ya karasa b'angaransa.. Hannuta Umma ta rik'a suka nufi dakinta had'e da  nema wa mazaunin su gurin kan gado, fuskartan juna sukayi, Umma tace "Nana meke tsakanin ki da Sameer ? Ware ido tayi jin tambayar bambarakwai, sai kuma tayi sauri duk'ar da kai saboda wani nauyi da kunyar Umma dasuka dirar mata farat daya, "Umma babu komai tsakanin mu, nikaina na rasa dalilin sa na d'auramin karan tsana" ta fadi t...

Rashin Gata 121-125

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` 121-125    Suna isa sukayi horn maigadi ne ya fito dan ganin su waye, da sauri ya wangale masu gate cinna kan motarshi Daddy yayi sai da yayi parking kana suka fito, wajen mai gadi Daddy yaje suka gaisa hannu yasa a Aljihu kud'i ya d'ebo masu yawa wanda bansan iya karsu ba yaba Baba maigadi, godia ya shiga yi mashi har suka shige yana godia...    Da sallama suka shiga, amsawa tayi tare da tashi tarosu tayi tana dariya, rungume juna sukayi ita da Umma suna yaushe gamo. Cikin parlourn suka k'arasa zama sukayi, da sauri ta tashi ta kawo masu abinsha, saida suka gaisa sukayi fira....    Zama Daddy ya gyara ...

Rashin Gata 126-30

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` THIS PAGE IS FOR YOU YAN DANDALIN FEEDOH DEEDOH, MUNGODE KWARAI YANDA KUKE BIN LITTAFIN NAN. FOUR STARS NA MIK'A GODIYA #1LOVE♥   126-130    Tashi yayi yabar masu parlour'n saboda maganganunsu takaici kawai suke bashi, d'akinshi ya nufa bisa gado ya fad'a yafara juyi yana zubar da  wasu hawaye masu zafi..    Wacece yarinyar da za'a  bashi? Shin irin macen da yake mafarkin ya aura ce? tana da ilimi? Ko kuma jahilace? Gaba d'aya ya jero ma kanshi wannan tambayoyin wanda shi kanshi bai da amsoshin su sai iyayenshi, amma ko wacece sai ta raina kanta dan sai na maida ita mak'ask'anciya sai na wula...

Rashin Gata 131-135

🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼          *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` Assalamu Alaikum Muna mai ba masoyanmu hakuri akan rashin post dinmu da baku gani akai akai muna busy ne amma in shaa Allah komi ya kusa komawa daidai in shaa Allah da komi ya zama daidai zaku dinga jinmu kullum Four stars na godiya yanda kuke nuna kulawarku akan wannan labarin namu mungode sosai #1love THIS PAGE IS FOUR YOU RAMLAH YUSUF AYAGI♥   131-135    Haka Mama ta dinga yi mata nasiha tana lallashinta, jitayi maganganun Mama zasu saka zuciyarta ta fashe saboda zafinsu, tashi tayi ta kalli Mama murmushi tayi tace "ni zan shiga d'aki" binta Mama tayi da kallo, juyawa tayi ta nufi d'akinta, kallonta Mama ke...

Rashin Gata 136-140

🌼🌼RASHIN GATA🌼🌼 ```NAGARTA WRIYER'S ASSOCIATION (NWA)``` *NAH* ```FOUR STAR'S```✨✨✨✨ *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI SHEHU (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HASSAN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` 136-140 Gado tafad'a tana hawaye sosai, tare da afkawa tunani. Yanzu ita batasan irrin rayuwar da zatayi ba, bayan *RASHIN GATA* data samu tsawan shekaru, ga kuma wata fitinar na shirin riskarta, auren da batasan waye mijin ba, kuka takara fashewa dashi. A haka mama tashigo ta riske tana hawaye, cikin sanyin murya take kiran sunanta, "Nana d'ago ki kalleni". Sai da tajima kafin ta d'ago kanta tana kallon mahaifiyarta. "Aure ne bakyaso? ko kuma mijin da Zan Aura miki? Kai tahau girgiza Mata, "Mama duk abinda kikeso shine farin cikina nima shi nakeso". "To wanan hawayen na miye ne? Yak'e wanda yayi kuka ciwo Nana tayi, tace "Mama ba komai, ...