Rashin Gata 106-110
🌼🌼 *RASHIN GATA* 🌼🌼 *TANBARI* ```NAGARTA WRITER'S ASSOCIATION (NWA)``` ```NAH``` *FOUR STAR*🌟🌟🌟🌟 *FEEDOH DEEDOH* *(YAR FICIKA)* ```SADIYA ABDULLAHI (STYLISH BCH)``` *ZAINAB Y HUSAYN* *(AUTAR HAJIYA)* ```ZAHRA BUKAR (CUTE ZARAH)``` "If you're alone, I'll be your shadow. If you want to cry, I'll be your shoulder. If you want a hug, I'll be your pillow. If you need to be happy, I'll be your smile... But anytime you need a friend, I'll just be me." THIS PAGE IS FOR YOU ZEEZEE YABOUR (Habeebty).. 106-110 B'ata fuska yayi yace "ya ina maku magana amma kun tsaya kuna kallo na? Kodan ba ni baneba cikin wannan halin?" Su abin ma dariya ya basu kallonshi Umma tayi ta d'aure fuska tace "ashe kasan darajan mutum kake wulak'anta Nana" b'ata fuska yayi yace "yanzu mi yakawo maganan Nana dan Allah?.....